• "Kalmomin Rayuwa", "Bishara", "Waƙoƙin Linjila" - A Najeriya, Waɗannan Mutanen sun gaskata da Kabilanci ko Musulunci Addinin (Lamba 31 zuwa 61)/"Words of Life","Gospel","Gospel Songs"-In Nigeria, Thes

  • By: Federal Republic of Nigeria Words of Life 3
  • Podcast

"Kalmomin Rayuwa", "Bishara", "Waƙoƙin Linjila" - A Najeriya, Waɗannan Mutanen sun gaskata da Kabilanci ko Musulunci Addinin (Lamba 31 zuwa 61)/"Words of Life","Gospel","Gospel Songs"-In Nigeria, Thes

By: Federal Republic of Nigeria Words of Life 3
  • Summary

  • ======"Kalmomin Rayuwa", "Bishara", "Waƙoƙin Linjila" -  A Najeriya, Waɗannan Mutanen sun gaskata da Kabilanci ko Musulunci Addinin (Lamba 31 zuwa 61) ====== (Hausa, Bole(Bolewa), Borghom(Burrum), Bozo: Jenaama(Sorogoye), Buduma(Yedina), Busa:Bussawa(Bisa), Dikaka(Cham-Mwana:Dijim, Chamba:Daka(Samba), Chamba Dirim, Chamba:Leko(Samba), Chara(Fachara), Chip(Miship), Como Karim(Karimjo), Degema(Atala), Dendi(Dandawa), Deno(Denawa), Dghwede (Toghwede), Diri(Diriyawa), Doka(Avong), Duguri(Tunzuii), u̱t-Hun(Eastern Dukawa), Hun-Saare(Western Dukawa), Durr:Baraza(Dass), Duya, Ebira, Ekpari(Yach), Eloyi: Afo(Ajiri), Enwan, Epi, Erowa)   ======"Words of Life", "Good News", "Gospel Songs" - In Nigeria, These People Believe in Ethnic or Islam Religion (No.31-No.61) ======
    Copyright 2022 Federal Republic of Nigeria Words of Life 3
    Show more Show less
activate_Holiday_promo_in_buybox_DT_T2
Episodes
  • (Harshen Turanci) -"Akwai ƙishirwa a cikin zukatanmu a gare ku, Ya Ubangiji".3gp
    Apr 15 2022
    (English Version)"There is a Longing in Our Hearts for You, Oh! Lord".3gp
    Show more Show less
    3 mins
  • Harshen Hausa(هَوُسَ)- "Gayyatar Sanin Yesu Da Kansa".3gp
    Apr 15 2022
     Hausa(هَوُسَ)- "Invitation to Know Jesus Personally(English)".3gp
    Show more Show less
    6 mins
  • Wakar Bautar Hausa Mai Karfi.3gp
    Apr 15 2022
    Powerful Hausa Worship Song.3gp // 1KOR 15. - Tashin Almasihu daga Matattu1A yanzu kuma, 'yan'uwa, zan tuna muku da bisharar da na sanar da ku, wadda kuka karɓa, wadda kuke bi, 2wadda kuma ake cetonku da ita, muddin kun riƙe maganar da na sanar da ku da kyau, in ba sama sama ne kuka gaskata ba. 3 Ish 53.5-12 Jawabi mafi muhimmanci da na sanar da ku, shi ne wanda na karɓo, cewa, Almasihu ya mutu domin zunubanmu, kamar yadda Littattafai suka faɗa, 4Zab 16.8-10; Mat 12.40; A.M 2.24-32 cewa an binne shi, an ta da shi a rana ta uku, kamar yadda Littattafai suka faɗa, 5Luk 24.34; Mat 28.16,17; Mar 16.14; Luk 24.36; Yah 20.19 ya kuma bayyana ga Kefas, sa'an nan ga sha biyun. 6Sa'an nan ya bayyana ga 'yan'uwa fiye da ɗari biyar a lokaci guda, yawancinsu kuwa suna nan har zuwa yanzu, amma waɗansu sun yi barci. 7Sa'an nan ya bayyana ga Yakubu, sa'an nan ga dukan manzanni. 8A.M 9.3-6 Daga ƙarshen duka ya bayyana a gare ni, ni ma da nake kasasshe, marar cancanta. 9A.M 8.3 Don ni ne mafi ƙanƙanta a cikin manzanni, ban ma isa a ce da ni manzo ba, saboda na tsananta wa Ikkilisiyar Allah. 10Amma saboda alherin Allah na zama yadda nake, alherin da ya yi mini kuwa ba a banza yake ba. Har ma na fi kowannensu aiki, ba kuwa ni ba, alherin Allah ne da yake zuciyata. 11To, ko ni ne dai, ko kuma su ne, haka muke wa'azi, ta haka kuma kuka gaskata.
    Show more Show less
    2 mins

What listeners say about "Kalmomin Rayuwa", "Bishara", "Waƙoƙin Linjila" - A Najeriya, Waɗannan Mutanen sun gaskata da Kabilanci ko Musulunci Addinin (Lamba 31 zuwa 61)/"Words of Life","Gospel","Gospel Songs"-In Nigeria, Thes

Average customer ratings

Reviews - Please select the tabs below to change the source of reviews.